Online Bible

- Reklamy -




Rut 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 Ta ce, “Bari in ci gaba da samun tagomashi a idanunka ranka yă daɗe. Ka ta’azantar da ni ka kuma yi wa baranyarka magana mai alheri ko da yake ban kai matsayi ɗaya daga cikin bayinka ’yan mata ba.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 Rut ta ce, “Shugaba, kā yi mini alheri ƙwarai, gama kā ta'azantar da ni, kā yi wa baiwarka maganar alheri, ko da yake ni ba ɗaya daga cikin barorinka ba ce.”

Viz kapitola kopírovat




Rut 2:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy