Online Bible

- Reklamy -




Romawa 4:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Gama da a ce masu kiyaye doka ne magāda, ai, da bangaskiya ba ta da amfani, alkawarin kuma ya zama banza,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 In dai masu bin Shari'a su ne magāda, ashe, bangaskiya ta zama banza ke nan, alkawarin nan kuma ya wofinta,

Viz kapitola kopírovat




Romawa 4:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy