Online Bible

- Reklamy -




Romawa 3:27 - Sabon Rai Don Kowa 2020

27 To, me za mu yi taƙama a kai? Babu wani abin da zamu yi taƙama a kai. A kan wace ƙa’ida ce za mu yi taƙama? Ta hanyar bin doka ne? A’a, sai dai ta wurin bangaskiya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

27 To, ina kuma fariyarmu ta shiga? Ina kuwa! Ta wace hanya aka kawar da ita? Ta aikin lada? A'a, sai dai ta hanyar bangaskiya.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 3:27

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy