Online Bible

- Reklamy -




Romawa 3:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Amma yanzu an bayyana wani adalci daga Allah, wannan adalcin bai danganta ga doka ba, Doka da Annabawa suna ba da shaida game da wannan adalci.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 A yanzu, ba kuwa a game da shari'a ba, an bayyana wata hanyar samun adalcin Allah, wadda ma Attaura da littattafan annabawa suke yi wa shaida.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 3:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy