Online Bible

- Reklamy -




Romawa 2:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 To, da yake sun nuna cewa abubuwan da dokar take bukata suna a rubuce a zukatansu, lamirinsu yana kuma ba da shaida, tunaninsu kuwa yanzu yana zarginsu ko kuma yana kāre su.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Ayyukansu sun nuna, cewa abin da Shari'a ta umarta a rubuce yake a cikin zukatansu, lamirinsu kuwa yana shaidawa, tunaninsu kuwa yana zarginsu, ko kuma yana kāre su.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 2:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy