Romawa 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Gama ba masu jin dokar ne suke da adalci a gaban Allah ba, amma waɗanda suke yin biyayya da dokar, su za a ce da su masu adalci. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Don ba ta jin shari'ar kawai mutum yake samun kuɓuta ga Allah ba, sai dai masu aikata ta, su ne za su kuɓuta. Viz kapitola |