Online Bible

- Reklamy -




Romawa 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Duk waɗanda suka yi zunubi a rashi sanin doka, a rashin doka za su hallaka, waɗanda kuma suka yi zunubi ƙarƙashin doka, a ƙarƙashin doka za a hukunta su.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

12 Ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi a rashin sanin Shari'a, za su hallaka ne ba tare da Shari'a ba. Ɗaukacin waɗanda suka yi zunubi a ƙarƙashin Shari'a kuwa, za a hukunta su ta hanyar Shari'a.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 2:12

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy