Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Wannan wasiƙa ce zuwa ga dukanku da kuke a Roma waɗanda Allah yake ƙauna, waɗanda kuma ya kira domin su zama tsarkaka. Alheri da salama daga Allah Ubanmu da kuma daga Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare da ku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Daga Bulus zuwa ga dukan ƙaunatattun Allah da kuke a Roma, tsarkaka kirayayyu. Alheri da salama na Allah Ubanmu, da na Ubangiji Yesu Almasihu su tabbata a gare ku.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy