Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Ta wurinsa da kuma saboda sunansa, muka sami alheri muka kuma zama manzanni don mu kira mutane daga cikin dukan Al’ummai zuwa ga biyayyar da take zuwa daga bangaskiya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Ta wurinsa ne muka sami alheri da kuma manzanci, saboda sunansa dukan al'ummai su gaskata su yi biyayya,

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy