Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Ko da yake sun san dokar adalcin Allah cewa masu aikata irin waɗannan abubuwa sun cancanci mutuwa, duk da haka ba cin gaba da aikata waɗannan abubuwa kaɗai suke yi ba, har ma suna goyon bayan masu yinsu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 Waɗannan kuwa ko da yake sun san shari'ar Allah cewa masu yin irin waɗannan abubuwa, sun cancanci mutuwa, duk da haka, ba aikata su kaɗai suke yi ba, har ma suna goyon masu yinsu.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy