Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:29 - Sabon Rai Don Kowa 2020

29 Sun cika da kowace irin ƙeta, mugunta, kwaɗayi, da tunanin banza da wofi. Suka kuma cika da kishi, kisankai, faɗa, ruɗu, da kuma riƙo a zuci. Su masu gulma ne,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

29 Su masu aikata rashin adalci ne ƙwarai, da mugunta, da kwaɗayi, da ƙeta. Masu hassada ne, da kisankai, da jayayya, da ha'inci, da kuma nukura gaya matuƙa. Macizan ƙaiƙayi ne,

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:29

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy