Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:26 - Sabon Rai Don Kowa 2020

26 Saboda wannan, Allah ya yashe su ga sha’awace-sha’awacensu masu banƙyama. Har matansu suka sauya daga haɗuwar mace da miji wadda ita ce daidai bisa ga halitta zuwa haɗuwa da ’yan’uwansu mata wadda ba daidai ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

26 Don haka Allah ya sallama su ga mugayen sha'awace-sha'awace masu banƙyama, har matansu suka sauya ɗabi'arsu ta halal, da wadda take ta haram.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:26

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy