Online Bible

- Reklamy -




Romawa 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Gama tun halittar duniya halayen Allah marar ganuwa, madawwamin ikonsa da kuma allahntakarsa, ana iya ganinsu sarai, ana fahimtarsu ta wurin abubuwan da Allah ya halitta, domin kada mutane su sami wata hujja.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 Gama tun daga halittar duniya al'amuran Allah marasa gănuwa, wato ikonsa madawwami, da allahntakarsa, sun fahimtu sarai, ta hanyar abubuwan da aka halitta kuma ake gane su. Saboda haka mutane sun rasa hanzari.

Viz kapitola kopírovat




Romawa 1:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy