Nahum 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ubangiji zai maido da darajar Yaƙub, kamar ta Isra’ila, ko da yake masu washewa sun washe su suka kuma lalatar da inabinsu. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki2 Gama Ubangiji zai mayar wa Yakubu da darajarsa kamar ta Isra'ila. Ko da masu washewa sun washe su, Sun kuma lalatar da rassan inabinsu. Viz kapitola |