Online Bible

- Reklamy -




Nahum 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 “Ina gāba da ke,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. “Zan ƙone kekunan yaƙinki, takobi kuma zai fafare ’ya’yan zakokinki. Ba kuma zan bar miki namun jejin da za ki kashe a duniya ba. Ba kuwa za a ƙara jin muryar ’yan saƙonki ba.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 “Ga shi, ina gāba da ke. Ni Ubangiji Allah Mai Runduna na faɗa. Zan ƙone karusanki, Takobi kuwa zai karkashe sagarun zakokinki, Zan hana miki ganima a duniya. Ba za a ƙara jin muryoyin jakadunki ba.”

Viz kapitola kopírovat




Nahum 2:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy