Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 9:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Sai nan da nan kuma na fāɗi rubda ciki a gaban Ubangiji, yini arba’in da dare arba’in; ban ci ba, ban sha ba, kamar yadda dā na yi, duka saboda zunubin da kuka aikata a gaban Ubangiji. Ta haka kuka tsokane shi don yă yi fushi.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Sai na fāɗi ƙasa, na kwanta a gaban Ubangiji dare arba'in da yini arba'in, ban ci ba, ban sha ba, kamar yadda na yi a dā, saboda dukan zunubin da kuka aikata, kuka yi abin da yake mugu ga Ubangiji, kuka tsokane shi.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 9:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy