M.Sh 6:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ku ji tsoron Ubangiji Allahnku, ku bauta masa shi kaɗai, ku kuma yi alkawaranku da sunansa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Sai ku ji tsoron Ubangiji Allahnku. Shi ne za ku bauta masa, ku rantse da sunansa. Viz kapitola |