Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 5:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Waɗannan su ne dokokin da Ubangiji ya furta da babbar murya ga taronku gaba ɗaya, a can dutse ta tsakiyar wuta, girgije da kuma baƙin duhu; bai kuma ƙara kome ba. Sa’an nan ya rubuta su a kan alluna biyu na dutse, ya kuma ba ni su.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

22 “Ubangiji ya faɗa wa taron jama'arku waɗannan dokoki da murya mai ƙarfi ta tsakiyar wuta, da girgije, da duhu baƙi ƙirin. Ya rubuta su a bisa alluna biyu na dutse, ya ba ni, ba abin da ya ƙara.”

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 5:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy