Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 3:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 sai Ubangiji ya ba da hutu ga sauran ’yan’uwanku, yadda ya yi da ku, su ma suka sami ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba su, a ƙetaren Urdun, sa’an nan kowannenku zai komo ga mallakar da na ba ku.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 har lokacin da Ubangiji ya zaunar da 'yan'uwanku kamar yadda ya zamshe ku, su ma su mallaki ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba su a hayin Urdun, sa'an nan kowa zai koma ga mallakarsa.’

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 3:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy