M.Sh 29:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Saboda haka sai ku kiyaye, ku bi sharuɗan wannan alkawari, don ku yi nasara a cikin kome da kuke yi. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki9 Saboda haka sai ku kiyaye, ku aikata dukan zantuttukan wannan alkawari don ku arzuta a cikin dukan abin da za ku yi. Viz kapitola |