Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 28:56 - Sabon Rai Don Kowa 2020

56 Mace mafi hankali da kuma kirki a cikinku, kai, mafi hankali da kirki da ba ta ma karambanin taɓa ƙasa da tafin ƙafarta, za tă hana wa mijinta da take ƙauna, da kuma ɗanta, ko ’yarta abinci.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

56 Matar kirki mai taushin zuciya wadda take tare da ku wadda ba za ta sa tafin ƙafarta a ƙasa ba saboda taushin zuciyarta da kyakkyawan halinta, za ta ƙi ƙaunataccen mijinta, da ɗanta, da 'yarta.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 28:56

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy