Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 28:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Za a ba da ’ya’yanku maza da mata ga wata al’umma, za ku kuma yi ta zuba idanunku kuna neman su kullayaumi, amma a banza, domin ba ku da ikon yin kome.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 28:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy