Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 28:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Ubangiji zai azurta ku sosai, a ’ya’yan cikinku, a ’ya’yan dabbobinku da kuma a hatsin gonarku, a cikin ƙasar da ya rantse wa kakanninku zai ba ku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 Ubangiji zai arzuta ku ƙwarai da 'ya'ya, da 'ya'yan dabbobi, da amfanin gona, a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba ku.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 28:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy