M.Sh 27:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 “La’ananne ne mutumin da ya kwana da ’yar’uwarsa, ’yar mahaifinsa ko ’yar mahaifiyarsa.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki22 “ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da 'yar'uwarsa, wato 'yar mahaifinsa, ko 'yar mahaifiyarsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ Viz kapitola |