M.Sh 27:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 “La’ananne ne mutumin da ya yi jima’i da dabba.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki21 “ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da dabba.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ Viz kapitola |