M.Sh 27:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 “La’ananne ne mutumin da ya ƙasƙantar da mahaifinsa ko mahaifiyarsa.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki16 “ ‘La'ananne ne wanda ya raina mahaifinsa ko mahaifiyarsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ Viz kapitola |