Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 27:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 “La’ananne ne mutumin da ya sassaƙa siffa, ko ya yi zubin gunki, abar ƙyama ce ga Ubangiji, aikin hannu mai sana’a da aka kafa a ɓoye.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 “ ‘La'ananne ne mutumin da ya sassaƙa, ko ya ƙera gumaka, abar ƙyama ce ga Ubangiji, aikin hannun mai sana'a, ya kafa ta a ɓoye.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 27:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy