Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 25:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya ba ku hutu daga dukan abokan gābanku kewaye da ku, a ƙasar da yake ba ku ku mallaka a matsayin gādo, sai ku shafe Amalekawa daga duniya, don kada a ƙara tunawa da su. Kada fa ku manta!

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Domin haka sa'ad da Ubangiji Allahnku ya ba ku hutawa daga dukan magabtanku da suke kewaye da ku a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku mallaka, abar gādo, to, sai ku shafe Amalekawa daga duniya, don kada a ƙara tunawa da su. Kada fa ku manta.”

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 25:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy