Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 25:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Dole ku kasance da ma’aunin da kuma mudun da yake daidai, kuma na gaskiya, saboda ku yi tsawon rai a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Sai ku kasance da ma'aunin nauyi da mudu masu kyau don ku daɗe a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 25:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy