Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 24:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 Sa’ad da kuka yi girbin inabi a gonar inabinku, kada ku yi kalan abin da ya rage. Ku bar shi don baƙo, maraya da kuma gwauruwa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 Sa'ad da kuka girbe gonar inabinku kada kuma ku yi kala, sai ku bar wa baƙo, da maraya, da gwauruwa ta gaske.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 24:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy