M.Sh 23:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku bar shi yă zauna a cikinku a duk inda yake so, da kuma a kowane garin da ya zaɓa. Kada ku tsananta masa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki16 Zai zauna a wurinku. Sai ya zauna tare da ku, a wurin da ya zaɓa cikin garuruwanku inda ya fi so. Kada ku dame shi. Viz kapitola |