Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 21:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 to, a ranar da zai yi faɗa wane ne a cikin ’ya’yansa zai riƙe gādon da zai bar musu, kada yă sa ɗan matar da yake ƙauna yă zama kamar shi ne ɗan fari, a maimakon ɗan matar da ba ya ƙauna, wanda shi ne ɗan farin.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 to, a ranar da zai yi wa 'ya'yansa wasiyya a kan gādon da zai bar musu, kada ya sa ɗan mowa ya zama kamar shi ne ɗan fari, a maimakon ɗan borar wanda shi ne ɗan farin,

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 21:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy