Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 20:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Sa’an nan hafsoshin za su ƙara da cewa, “Ko akwai wani da yake tsoro, ko ya karai? Bari yă tafi gida don kada ’yan’uwansa su karai su ma.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 “Shugabannin yaƙi za su ci gaba da yi wa jama'a magana, su ce, ‘Ko akwai wani mutum a nan wanda yake jin tsoro, wanda zuciyarsa ta karai? Sai ya koma gidansa don kada ya sa zuciyar sauran 'yan'uwansa kuma su karai.’

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 20:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy