Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 19:11 - Sabon Rai Don Kowa 2020

11 Amma idan wani mutum yana ƙin maƙwabcinsa, ya kuma yi kwanto yana fakonsa, ya yi masa rauni, har ya kashe shi, sa’an nan ya gudu zuwa ɗaya daga cikin waɗannan birane,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

11 “Amma idan wani mutum yana ƙin wani ya kuwa tafi ya yi fakonsa, ya tasar masa, ya yi masa rauni har ya mutu, sa'an nan ya gudu zuwa ɗaya daga cikin garuruwan nan,

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 19:11

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy