M.Sh 18:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Duk wanda bai saurari kalmomina da annabin nan yake magana da sunana ba, ni kaina zan nemi hakki a kan mutumin. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki19 Duk wanda bai saurari maganata wadda zai faɗa da sunana ba, ni da kaina zan nemi hakkinta a gare shi. Viz kapitola |