Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 17:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 don kada yă ɗauki kansa ya fi ’yan’uwansa, yă kuma juya daga dokar zuwa dama, ko zuwa hagu. Sa’an nan shi da kuma zuriyarsa za su daɗe suna mulki a Isra’ila.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

20 don kada zuciyarsa ta kumbura, har ya ga ya fi 'yan'uwansa, don kuma kada ya karkace daga bin umarni zuwa dama ko hagu, don shi da 'ya'yansa su daɗe, suna mulki a Isra'ila.”

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 17:20

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy