Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 17:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 ku tabbata kun naɗa sarki a kanku wanda Ubangiji Allahnku ya zaɓa ne. Dole yă zama daga cikin ’yan’uwanku. Kada ku sa baƙo a kanku, wanda ba mutumin Isra’ila ɗan’uwanku ba.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 to, kwā iya naɗa wa kanku sarki wanda Ubangiji Allahnku ya zaɓa. Sai ku naɗa wa kanku sarki daga cikin jama'arku. Kada ku naɗa wa kanku baƙo wanda ba ɗan'uwanku ba.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 17:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy