Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 17:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Sa’ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kuka mallake ta, kuka kuma zauna a cikinta, sai kuka ce, “Bari mu naɗa sarki a kanmu kamar sauran al’umman da suke kewaye da mu,”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 “Sa'ad da kuka shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku don ku mallake ta, ku zauna a ciki, sa'an nan ku yi tunanin naɗa wa kanku sarki, kamar al'umman da suke kewaye da ku,

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 17:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy