Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 13:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 In ɗan’uwanka, ko ɗanka, ko ’yarka, ko matar da kake ƙauna, ko abokinka na kusa, a ɓoye ya ruɗe ka, yana cewa, “Mu je mu yi wa waɗansu alloli sujada” (allolin da ko kai, ko kakanninka ba su sani ba,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 “Idan ɗan'uwanka, wato ɗan mahaifiyarka, ko ɗanka, ko 'yarka, ko ƙaunatacciyar matarka, ko amininka ya rarrashe ka a asirce, yana cewa, ‘Bari mu tafi mu bauta wa gumaka waɗanda ku da ubanninku ba ku san su ba,’

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 13:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy