Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 12:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Ba za ku yi wa Ubangiji Allahnku sujada a hanyar da suke yi ba, gama a cikin yin sujada wa allolinsu, sun yi dukan abubuwan banƙyaman da Ubangiji yake ƙi. Har ma sukan ƙone ’ya’yansu maza da mata a wuta a matsayin hadayu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

31 Kada ku yi wa Ubangiji Allahnku haka, gama sun yi wa gumakansu dukan abar ƙyamar da Ubangiji yake ƙi, har sun ƙona wa gumakansu 'ya'yansu mata da maza.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 12:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy