Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 12:28 - Sabon Rai Don Kowa 2020

28 Ku yi hankali, ku yi biyayya da dukan waɗannan umarnan da nake ba ku, da kuma ’ya’yanku, don ku zauna lafiya, da ku da ’ya’yanku a bayanku, gama za ku riƙa aikata abin da yake daidai da kuma yake mai kyau a gaban Ubangiji Allahnku.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

28 Ku lura, ku kasa kunne ga dukan umarnan da nake umartarku da su, don ku sami zaman lafiya, ku da zuriyarku a bayanku har abada, idan kun aikata abin da yake da kyau, daidai ne kuma a gaban Ubangiji Allahnku.”

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 12:28

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy