Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 saboda kwanakinku da kwanakin ’ya’yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse zai ba wa kakanninku, muddin sama tana bisa duniya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

21 don kwanakinku da kwanakin 'ya'yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba su muddin samaniya tana bisa duniya.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 11:21

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy