Online Bible

- Reklamy -




Mika 7:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Kada ku yi farin ciki, ku maƙiyana! Ko da yake na fāɗi, zan tashi. Ko da yake na zauna a cikin duhu, Ubangiji zai zama haskena.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Ya maƙiyina, kada ka yi murna a kaina, Gama sa'ad da na fāɗi, zan tashi kuma. Sa'ad da na zauna cikin duhu, Ubangiji zai haskaka ni.

Viz kapitola kopírovat




Mika 7:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy