Online Bible

- Reklamy -




Mika 7:14 - Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Ka yi kiwon mutanenka da sandarka, garken gādonka, wanda yake zaune shi kaɗai a kurmi, a ƙasa mai kyau ta kiwo, bari su yi kiwo a Bashan da Gileyad kamar a kwanakin dā.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

14 Sai ka yi kiwon mutanenka da sandanka, Wato garken mallakarka, Wanda yake zaune shi kaɗai a kurmi A tsakiyar ƙasa mai albarka. Bari su yi kiwo cikin Bashan da Gileyad Kamar a kwanakin dā.

Viz kapitola kopírovat




Mika 7:14

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy