Online Bible

- Reklamy -




Mika 7:1 - Sabon Rai Don Kowa 2020

1 Tawa ta ƙare! Ina kama da wanda yake tattara ’ya’yan itatuwa a lokacin kalar ’ya’yan inabi; babu sauran nonon inabin da za a tsinka a ci, babu kuma ’ya’yan ɓaure na farko-farkon da raina yake marmari.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

1 Tawa ta ƙare, gama na zama kamar lokacin da aka gama tattara amfanin gona, Kamar lokacin da aka gama kalar 'ya'yan inabi, Ba nonon inabi da za a tsinka, a ci, Ba kuma 'ya'yan ɓaure da suka harba wanda raina yake so.

Viz kapitola kopírovat




Mika 7:1

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy