Online Bible

- Reklamy -




Mika 6:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Ya nuna maka, ya mutum, abin da yake mai kyau. Me Ubangiji yake bukata daga gare ka kuwa shi ne ka yi gaskiya ka so aikata jinƙai ka kuma yi tafiya da tawali’u a gaban Allah.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Ya kai mutum, ya riga ya nuna maka abin da yake mai kyau. Abin da Ubangiji yake so gare ka, shi ne Ka yi adalci, ka ƙaunaci aikata alheri, Ka bi Allah da tawali'u.

Viz kapitola kopírovat




Mika 6:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy