Online Bible

- Reklamy -




Mika 6:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Da me zan zo a gaban Ubangiji in rusuna a gaban Maɗaukaki Allah? Shin, zan zo ne a gabansa da hadaya ta ƙonawa, da ɗan maraƙi bana ɗaya?

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Da me zan zo gaban Ubangiji, In sunkuyar da kaina a gaban Allah na Sama? Ko in zo gabansa da maraƙi bana ɗaya domin yin hadaya ta ƙonawa?

Viz kapitola kopírovat




Mika 6:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy