Online Bible

- Reklamy -




Mika 6:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Ya ku mutanena, ku tuna abin da Balak sarkin Mowab ya ƙulla da kuma amsar da Bala’am ɗan Beyor ya bayar. Ku tuna da tafiyarku daga Shittim zuwa Gilgal, don ku san ayyukan adalcin Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

5 Ya ku jama'ata, ku tuna Da abin da Balak, Sarkin Mowab, ya ƙulla, Da yadda Bal'amu ɗan Beyor ya amsa masa, Da abin da ya faru daga Shittim, har zuwa Gilgal, Don ku san ayyukan adalci na Ubangiji.”

Viz kapitola kopírovat




Mika 6:5

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy