Online Bible

- Reklamy -




Mika 6:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Kuna kiyaye ƙa’idodin Omri da dukan ayyukan gidan Ahab kun kuma bi al’adunsu. Saboda haka, zan maishe ku kufai in mai da ku abin dariya a cikin mutane, za ku sha reni a wurin al’ummai.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 Domin kun kiyaye dokokin Omri, Kun bi halin gidan Ahab, Kun kuma bi shawarwarinsu. Domin haka zan maishe ku kufai, In mai da ku abin dariya, Za ku sha raini a wurin mutanena.”

Viz kapitola kopírovat




Mika 6:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy