Online Bible

- Reklamy -




Mika 5:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Raguwar Yaƙub za tă kasance a tsakiyar mutane masu yawa kamar raɓa daga Ubangiji, kamar yayyafi a kan ciyawa, wanda ba ya jiran mutum ko kuma yă dakata wa ɗan adam.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

7 Sa'an nan ringin Yakubu zai zamar wa mutane Kamar raɓa daga wurin Ubangiji, Kamar kuma yayyafi a kan tsire-tsire, Wanda ba ya jinkiri ko ya jira mutane.

Viz kapitola kopírovat




Mika 5:7

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy